Dangote ya kai wa zababben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara.
Kamar yadda gidan jaridar madogara tv/radio suka zayyano attajirin dan kasuwa Wanda yafi kowa kudi a Africa ya Kai ziyarar bangirma tare da tayashi murnan cin zaben shugaban kasar Nigeria.