Matarda Ta Auri Saurayin Yarta Ta Samu Juna Biyu

Matar da ta auri saurayin yarta kwanakin bayan dasuka gabata wadda lamarin ya zama sanadiyyar tashin hayaniya.

Wadda har yakaisu ga offishin yan hisba dake jihar Kano.

Yayinda a karshe suka halarta auren nasu lamarin da zuwa yanzu yakaisu ga samun juna biyu tare da sohon saurayin diyar tata.

Au Reporters