*KIN TABA FAMA DA TUSAR GABA?*
DALILAN NA FITAR DA ISKA AGABAN MACE DA MAGANINSA
Akwai isaka me fita agaban mace budurwa ko matar aure wanda wannan iskan yana fita da sauti me kamada tusa wanda hakan yafi faruwa ga matar aure kamar lokacin saduwa musamman lokacin da mace ke canja kwanciya,
irin wannan akwai rashin kula da gaba musamman lokacinda mace ke al'ada tana yawan zama a kasa ko tana shan Abu me sanyi kodai tana bari isaka na shiga gabanta shiyasa yakeda muhimmanci mace ta kiyaye saduwa da fanka a kunne ko easy,
kamar 'yan mata kuma suna fama da fitar iska wanda babu sauti kamar lokacinda mace ke tafiya ko sujjada ko tsuguno,
to wannan alamune na budewa wanda koda mace bata taba sanin da namiji ba hakan zai faru da ita amma mafi yawan masu fama da wannan matsalar namiji ya sadu dasu,
akwai istinma,i wato mace tayi wasa da gabanta har saita gamsu ko kuma ta saka wani Abu wanda zaiyi kamar ana saduwa da ita har sai tayi inzali to wannan baya saka mace ta rasa budurci amma kuma tana iya budewa wanda be kamata ace budurwa ta zama hakaba anaso budurwa ko karamar yatsa aka saka mata sai taji ciwo itace asalin budurwa,
da Akwai wanda take haifuwa bata komawa daidai wajen matsi itama tana ita fitarda wannan iskan,
idan kina fuskantar wannan matsalar ki kiyaye shan Abu me sanyi lokacin al'ada ki dena zama babu wanda ki daina bari iska tana shigarki Sannan anaso ki yawaita shan shayi mai citta idan kinada hali ki yawaita cin farfesu mai dauke da kayan yaji,
ki yawaita cin citta tafarnuwa zuma tare da dabino suna da matukar amfani wajen sanya jikin mace yayi dumi ya hade sannan ki kiyaye wanka da ruwan sanyi ko da a tsananin zafi ne ki rika dumamawa saboda ruwan dumi yana da tasiri har ga cikin jiki,
idan baki da ra'ayin jan lalle to ki rika tafasa lallen duk wata kina wanka da ruwan zai sama miki dumin jiki,