Ina Rokon Allah Ya Yafemin Irin mumanan Laifukan da na Aikata a boye ko a fili cewar Zainab Indomie daya daga cikin manya Kuma soffi wadda suka dade ana fafatawa dasu a masana'antar kannywood


Jaruma zainab abdullahi wadda akafi sani da zainab indomie 

Ga bidiyonta a kasa kamar dai haka.