Sabon sarki sabon gwamna a kano abun da ake gudu na shirin faruwa a jihar kano.
Kamar yadda KWANKWASO a shekarun baya ya nada sarki sunusi na biyu matsayin sarki Kano a karshe Kuma ganduje ya cireshi saboda yana zarginsa da kinyiwa gwamnatin Kano biyayya.
Hallau dai haryanzu jama'a natayin kiraye kiraye a shafukan sada zumunta hadi da cikin al'ummar gari game da sonsu da ganin cewa anmaida sarki sunusi lamido sunusi na biyu kan karagarsa ta mulki tare da hade masarautun Kano waje guda.
Shin miye ra'ayinku game da hakan.