(Tirkashi Jarumi Adam A Zango Na Shirin Auren Christian
![]() |
Zango |
Wani rubutu hadi da faifan bidiyo da jarumin ya poster sannan Kuma ya yada a shafukan sada zumunta babban jarumin ya fito karara ya nuna shakkunsa kancewa ko ahlil kitabh zai aura.
Ga bidiyon a kamar haka
Sannan ga Karin hujjoji Kamar haka a kasa.
Sannan ga posting nashi na karshe game da lamarin maicike da bammamaki kamardai haka.