Bidiyon Yanda Tahir Fagge Yake Diban Soyayya da Sabuwar Amaryar Sa



Bidiyon yadda tahir fagge yake sochalewa da Sabuwar Amaryarsa ya tayar da kura a shafin social media ta yadda ko ina kawulga sai kaci karo da burbudin bidiyon wadda ya fito a tare da amaryar tasa.

Wadda takasance matashiya, sannan kyakkyawa Kuma mai farin jini.

Ashakallo lafiya.