KUYI HAKURI DA WANNAN LABARIN.


Bayani Akan Shan Maniyyi Lokacin Jima'i


Bincike Daga Dr Aisha Yusuf and Dr Na’ima



Maniyi ruwa ne dake fitowa daga

azzakarin namiji a lokacin da yake

saduwa da matar sa ko kuma

lokacin da jinsin mace da namiji ke

tarayya da juna.


A lokutta da dama mutane

musamman mata kan tambayi

likitoci ko akwai hadari ga lafiyar

mace idan tana hadiye maniyin

mijin ta a lokacin da suke saduwa?


Dr Jen Anderson dake kasar Amurka

ta yi kokarin bayyana amfani da

illar dake tattare da hadiye

maniyin namiji wanda aka wallafa

a shafin ‘Heathline’ dake yanar

gizo.


1. Hadiye maniyin namiji baya

cutar da kiwon lafiyar mace domin

maniyi na dauke da sinadarin

‘Glucose, sodium, citrate, zinc,

chloride, calcium,lactic acid,

magnesium, potassium wanda ke

taimakawa wajen inganta kiwon

lafiyar mace.


Sai dai bincike ya nuna cewa mace

za ta fara ganin amfanin wadannan

sinadarori a jikinta idan tana

yawan kwankwadar maniyin.


2. Hadiye maniyi na kare mace mai

ciki daga kamuwa da cutar hawan

jini.


Bincike ya nuna cewa maniyi na

dauke da sinadarin ‘Endorphins,

estrone, prolactin,

oxytocin,throtropin da serotonin

wanda ke hana mace mai ciki

kamuwa da hawan jini.


3. Hadiye maniyi na kawar da

damuwa ko kuma yawan fushi ga

mata da maza saboda

wadannan sinadari da yake dauke

da su


4. Ana iya kamuwa da cututtuka na

sanyi dake kama al’auran mutum.


Bincike ya nuna cewa mace za ta

iya kamuwa da cututtuka irin ta

sanyi kamar su

‘Gonorrhea,Chlamydia,syphilis da

sauran su sannan kuma da

kanjamau idan har namijin na

dauke da wannan cututtuka.


5. Yana kara kyan fatar mace

musamman wajen hana kuraje a

fuska.


6. Hadiye maniyi na sa barci mai

nauyi


Hakan na yiwuwa ne a dalilin

dauke da sinadarin ‘Melatonin’

wanda ke taimaka wa wajen barci.


7. Yana kara kiba a jiki domin

akwai kitse daban-daban har kashi

biyar zuwa bakwai dake sa kiba a

jiki.


8. Maniyyi kan dan yi wari, sai dai

likitan ta bayana cewa warin

maniyi ya danganta da irin abinci

da tsaftan namiji. Wani yakan yi

da