Dalilin rabuwar jarumi Adam A Zango da matarsa safiya challawa

 Dalilin rabuwar jarumi Adam A Zango da matarsa safiya challawa



Kamar yadda mutane suka shaida wasu lokuta dasuka gabata cikin wannan shekarar 2023 akwai lokacinda jarumin ya fito yake zayyana masalolin dake tsakaninsa da matar tasa wadda lamarin ya baiwa muatane da dama tausayi.


yayinda yake bayani dangane da yadda yan uwanta da iyayenta suke goya mata baya domin ta gujesa da kuma yadda take daura hotunanta a shafukanta na yanar gizo kamarsu 

• Instagram

• tiktok

Dadai sauransu

Yayinda shikuma lamarin baiyimasa dadi.


Dakuma Yadda take ikirarin cewa baya kula da ita kuma ita take cinyar da gidansa wadda hakan shima baiyimasa dadin jiba 


Yayinda daga bisani akaringa jiyo lamarirrika da dama masu alaga da lamarin wadanda kecewa anshiga tsakaninsu ansasantasu, malamai sunkirashi sunyimasa wa'azi, iyayenta sunnemi afuwarshi dadai sauransu.


Saidai dukda hakan bayan dan wani lokaci kwasam matar tashi wato safiya challawa tayi wani posting a Instagram wadda mutum yana gani yasan aurensu ya samu tangarda /ya mutu 


yayinda shikuma yayi posting na jaruma meera shuaibu yana bata hakuri game da yadda wasu suke zarginta da zama sanadiyyar mutuwar auren nasu.


Miye ra'ayinku game da hakan daku iya ajiye ra'ayoyinku a kasan wannan posting din


Dalilin rabuwar jarumi Adam A Zango da matarsa safiya challawa.