A yau mun kawo muku wasu daga cikin matsaloli da Jaruman Kannywood ke fuskanta a rayuwar aure.
Wadda zamu Baku misalin a kan wasu daga cikin Jaruman dakuma abubuwa dasuka auku dasu a matsayin misali.
Kai tsaye zamu fara da adam a Zango
Kusan kowa nayiwa Adam a Zango ganin Mai auto saki, wadda kuma Shima kanshi ya amsa yakan.
Saide abinda mutane Basu saniba anan shine shin meyasa Jarumi Adam a Zango ke yawanyin auto saki.
Shin wake da laifi ? Shine ? Kokuma dukkan matan NASA ne ? Wani laifi sukai Masa ? Me silar rabuwar su.
Domin sanin Wadannan amsoshi ku kasance damu a wannan shagon na Aureporters.