Gaskiyar abinda ke faruwa tsakanin Umar m Shareef da hadiza gabon



 Gaskiyar abinda ke faruwa tsakanin Umar m Shareef da hadiza aliyu gabon


Kamar yadda ya bayyana a wani faifan bidiyo da jarumar wato hadiza gabon takeyiwa mawakin Umar m Shareef interview Kamar yadda ta saba haryakaisu ga matakin da take tambayarsa wacece budurwarsa a masana'antar kannywood 


Wadda hakan shikuma yayin ansawa yakira sunan jarumar wato hadiza aliyu gabon wadda hakan yasa ta shiga mamaki 

yayinda shikuma ya Kara da cewa kobaikai ya aureta bane.


Lamarindai yaja hankalin jama'a duk da cewa a karshe sunmaida lamarin tamkar wasa 

Wadda hakan yasa wasu ganin cewa sunyine kawai domin kawar da hankalin mutane.


amma a lamarin na gaskiya mutane na ganin cewa akwai soyayya a tsakaninsu.


Ya kuke ganin lamarin daga bangarenku.


Gaskiyar abinda ke faruwa tsakanin Umar m Shareef da hadiza aliyu gabon.