Jennifer Mai Shekaru 23 Tana Samun Miliyon 5 Duk Wata Wajen Noman Rogo A Jihar Imo.
Matashiyar manomiyar wacce takasance Yar asalin jihar imo kamar yadda gidajen rediuo da dama suka zayyano tana samun millions biyar ko sama da haka