YANZU-YANZU:An Ɗaura Auren Baturiyar Amurka da Dan Gwawmnan Nassarawa.



Baturiyar Mai suna Alysaz Da Angonta Zakari Abdullahi A Sule, Ɗaya Daga Cikin 'Ya'yan Gwamnan Jihar Nasarawa Engr. Abdullahi A Sule A Safiyar Yau Lahadi.