LAMARIN JAM'IYYAR KWANKWASO DA MAWAKI RARARA AKWAI LAUJE CIKIN NADI
Daya daga cikin jigajigan jam'iyyar NNPP
Kuma daya cikin masana'antar kannywood wato abba elmustapha
Yajawo hankalin mawaki rarara da cewa yayi maza maza ya dawo jam'iyyar NNPP kafin lokacin rufewa karban jama'a yayi
Ganin wannan bidiyon ne yasa wasu suke tunanin cewa mawakin rarara ya dawo jam'iyyar NNPP wacce take mallakin rabiu Musa KWANKWASO