Dalibar data fadi ta rasu bayan kammala rubuta jarrabawa a jami'ar jihar yobe

 Allah ya yi wa wata ɗalibar jami'ar jihar Yobe (YSU) rasuwa.



Marigayiya ta rigamu gidan gaskiya bayan ta faɗi jim kaɗan bayan kammala rubuta jarabawa.


Tuni har an yi jana'izar ta kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.