Rahoton da muke samu daga jihar Filato ya bayyana yadda aka kashe wasu matasa.
A cewar Miyetti Allah, an yanka matasan ne a cikin wata gona a Filato.
Ya zuwa yanzu, babu cikakkun bayanai game da aukuwar lamarin tukuna.
Wasu tsageru da ba a san ko wasu waye ba sun hallaka wasu matasa biyu a karamar hukumar Bassa ta jihar Filato.