Kashim shettima ya ziyarci buba marwa shugaban NDLEA

 


Kashim Shettima, zababben mataimakin shugaban kasar Najeriya ya ziyarci Shugaban Hukumar Yaki da Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi, NDLEA,

 Janar Mohammed Buba Marwa (mai ritaya) masa gaisuwa da barka sakamakon tiyata da aka masa na baya.