Wani matashi a damaturu jihar yobe ya halarta waka saboda qaunar da yakeyiwa mawaki rarara

 Matashin Wanda ya halarta sana'ar waka kamar yadda ya zayyana rarara yakan iya shiga aljanna yabar makiya.


Saboda kalar kiyayya dasuke nuna masa.