NAZARIN JINSIN MACE DA NAMIJI A KALMOMIN HAUSA
Rai_______Namiji
Mutuwa____Mace
Arziki_____Namiji
Tsiya _____Mace
Hankali____Namiji
Taimako____Namiji
Mugunta____Mace
Ƙarfi ______Namiji
Ƙoƙari______Namiji
Kasala______Mace
Samu_______Namiji
Sata _______Mace
Tausayi______Namiji
Ƙeta ______Mace
Ruwa _____Namiji
Wuta ______Mace
Kuɗi_______Namiji
Fatara_____Mace
Ƙoshi_______Namiji
Yunwa______Mace
Daɗi _______Namiji
Wahala______Mace
Matsayi_____Namiji
Karatu______Namiji
waƙa _______Mace
Aure_______Namiji
Zina _______Mace
Zumunci____Namiji
Gaba _______Mace
Kirki________namiji
Masifa______Mace
Aiki _______Namiji
Caca _______Mace
Lemu________Namiji
Giya________Mace
Wasa_______Namiji
Rigima______Mace
Alƙawari____Namiji
Yaudara____Mace
Mata kuyi haƙuri haka abin yake tun fil'azal :-🤪😒😜🤣
✍️✍️✍️