Bobrisky Dake kwaikwayon Al'adu daga Jinsin maza zuwa Jinsin Mata. 



Bobrisky Wanda A Shekarun da suka wuce Ya sauya wasu Ɓangare daga Sassan jikinsa.


 Bobrisky dai Wanda ya kasance mazaunin Garin Lagos ya Dade Yana bayyana irin Namijin da Yake Da Burin mallaka A Rayuwarsa har ta Kai Ga matakin Aure.


 Adadin dukiyar da bobrisky ya mallaka da Makudan kuɗaɗe da ake Masa Gyaran jiki A duk wata kaɗai idan kaji Sai ka Rike Baki. 


Ayau na kawo muku Hotonshi na Shekarun baya da Kuma na wannan Shekarar