Yadda hotunan diyar sarkin wanzaman Kano ya janyo cece kuce a shafukan sada zumunta
Diyar Sarkin Wanzaman Kano…
Hotunan Yar sarkin wanzaman Kano mai cike da ban al'ajabi duba da yadda ta cika leben bakinta da allurai wadda hakan yasa mutane ke ta muhawara
Yayinda wasu kecewa tanajin zafi daurewa tayi.
Wasu kuwa cewa suke Yar na gadane bawani zafi da takeji
Daga bangaren jafar jafar wadda takasance shahararren dan jaridane cewa yayi
Tanajinzafi jurewa kawai tayi
Dadai sauransu.
Kufa ya lamarin yake ta wajenku shinkuna ganin yar gadoce ba abinda dataji Kodai juriyarce.