AUREN MACE ME RAWAN KAI



Auren mace me rawan kai yana jawo 

matsaloli 7 kuma tana da Alkhairi 4.


1) Mace me rawan kai yana 

wahala ta iya girki.


2) Mace me rawan kai yana wahala ta 

girmama iyayen miji kokuma Æ´an'uwansa.


3) mace me rawan kai yana wahala ta 

zama me cikekken biyayya.


4) Mace me rawan kai yana wahala batada saurayi a waje koda tana da Aure.


5) Mace me rawan kai ba'a rabata da rashin kunya kuma tana da son fita daga gidan Aure.


6) Mace me rawan kai tana iya yiwa 

miji sata na daga dukiyarsa.


7) Mace me rawan kai ba'a gane gaskiyar ta kuma tana da yawan ƙarya.


Alkhairan ta:


Alkharin mace mai rawan kai

1) Mace me rawan kai tana ilimi sosai.

2) Mace me rawan kai tana saurin kuka.

3) Mace me rawan kai bata da ƙazanta.

4) Mace me rawan kai zaƙin bakinta yana amfani a madadin maji a wasu lokuta.


Ya Ubangiji ka rabamu da mace me rawan kai, kuma kasa mu Auri mata nitsatssu, Ameen.