𝐌𝐀𝐂𝐄 𝐌𝐀𝐈 𝐆𝐄𝐌𝐔
Wannnan Da Kuke Gani Mace Ce Ba Namiji Bah Sunan Ta HARNAAM KA'UR Tana Zaune Ne Yanzu A Kasar London ..Inda Gemu Ya fara Fito Mata Tun Tana Karamar Yarinya yar Shekara 16.
Tun Tana Askewa Yana Fitiwa Har Ta Gaji Ta Barashi..Har Gashi Kuma Yanzu Ya Cika Fuskanta Matukar Zaka Ga HARNAAM Zaka Dauka Namiji Neh...