Wani mutum da matarsa suna zaune a wani gida a matsayin yan haya amma matar itace take biyan kudin hayar gidan duk shekara har tsawon shekaru biyar sai ashekara ta shida
bata da kudi sai taje ta shedawa yan uwansa don su taimaka sai suka tabbatar mata ai gidansa ne ba haya suke ba amma yana da wata matar a gidan haya duk shekara in ta bashi sai ya biya ma wancan daya matar .....
to wai in kece matar yaya zakiyi? In kaine Mijin ina mafita??