Ina matukar tausayawa salihar budurwa wace ta kame kanta Bata Zina Bata shaye shaye Bata madigo  Amma ta rasa mijin aure👈


Ubangijin rahama Allah 🖕 duk inda irin wannan take Allah ka kawo Mata miji nagari Mai tsoron Allah. Amin 👏👏

Daga wata matashiyar budurwa 

Me daku iya cewa game da hakan.