RUBUTUN HANNUN SHEHU TIJJANI RTA..



Kalli Hoton Rubutun Hannun Maulanmu Shehu Ahmadu Tijjani RTA Mai Ɗarikar Tijjaniyya, Wanda Ya Rubuta Da Hannunsa A Shekara Hijira Ta 1169.



Na samu wannan takardan daga wajen Maulana Sheikh Sani Khalifa Abdulkadir Zaria RA...

Kutura zuwa wasu group domin wasu sukaru.