Dattijowa Ke Rera Karatun Alkur'ani Mai Girma. Masha'Allah
MASHA'ALLAH
Yadda sohuwar mahaddaciyar al Qur'ani take rera karatun abin ban sha'awa ta yadda kowa yaji saiya karaji.
Wannan abin alfahari ne a cikin al'umma musamman ma ga sohuwa irin wannan Allah ya bawa kowa ikon haddace al'quran Amin.
Kuyi sharing domin wasuma su samu damar sauraro.