Dan wasan barkwanci Cute Abiola ya gina wa iyayensa katafaren gida. 



Sannan kuma ya mika musu kyauta.

Dan wasan barkwancin Wanda ya fitone daga yankin kudu ta gefen Yar bawa mesuna cute abiola.

Kuma musulmi Mai koyi da addinin islama yaginawa iyayen nasa gida namusamman wadda yakai a kirashi da gida a ko ina

Ga hotunan gidan a kasa.








Gasu kamar haka.