Masarautun jihar Kano za su zauna daram ko bayan bama mulki insha Allah, sun zo ke nan har Mahdi. 



Mahdi din ma kar Allah ya kawo wanda zai rusa su.

Kamar yadda

-Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR. Ya zayyana.